More Podcasts
A kokarin magance kalubalen tsaro da ke addabar Zamafara, gwamnatin jihar ta ce a rufe dukkanin kasuwannin dabbobi a jihar.
Hakan ya biyo bayan korafe-korafen da ake yi na cewa ana yawan kai dabbobin sata a irin wadannan kasuwanni.
- NAJERIYA A YAU: ‘Har yanzu ba wacce aka tabbatar ta sume bayan yi mata sallama’
- DAGA LARABA: ‘Yadda rashin gaisuwa ya kashe aure’
To amma me ya sa aka mayar da hankali a kasuwannin dabbobi kadai? Abin da shirinmu na Najeriya a yau ya maida hankali ke nan.
Domin sauraren shirin, latsa nan