✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dabarun Kauce Wa Talauci A Watan Janairu

Bayan bukukkuwan karshen shekara musamman a watan Disamba, mutane na fadawa cikin halin yaya zan yi a watan Janairu, sakamakon biyan albashi da wuri da…

More Podcasts

Bayan bukukkuwan karshen shekara musamman a watan Disamba, mutane na fadawa cikin halin yaya zan yi a watan Janairu, sakamakon biyan albashi da wuri da ake yi a watan 12. 

Shin kun san hanyoyin da za ku bi domin kauce wa mummunan talauci a cikin wannan watan na Janairu?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani da shawarwari na musamman, ku biyo mu sannu a hankali.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.