✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Kara Wa ‘Yan ‘Band A’ Kuɗin Wutar Lantarki

Masu shan wutar lantarki a tsarin Band 'A' sun samu sanarwar karin kudi

More Podcasts

Zuwa yanzu masu shan wutar lantarki a tsarin Band ‘A’ sun samu sanarwar karin kudi.

Sai dai wasu na ganin da ba a iya biyan bukatun da wannan kari ba zai samu muhalli ba.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan dalilin da ya sa ake kara wa masu tsarin Band A kudin lantarki a kai a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan