✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

Mutane na ta neman amsar shin me hakan ke nufi?

More Podcasts

Ana ta musayar ra’ayi bayan da Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) ya ayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin haƙowa da kuma fitar da ɗanyen mai daga Najeriya.

Mutane na neman amsar shin me hakan ke nufi, da muhawarar ko hakan abu mai yiwuwa ne?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abin da dokar ta-baci kan man fetur ke nufi.

Domin sauke shirin, latsa nan