More Podcasts
Mutane da dama na rattaba hannu a takardar yarjejeniya ko amincewa da manhaja ba tare da sun karanta sharuɗɗan da ke ciki sun fahimta ba.
Shin kun san rigimar da rattaba hanu a takarda ba tare da karantawa ba zai iya jefa ku?
- NAJERIYA A YAU: An Hana Ni Aure Saboda Ni Malamin Makaranta Ne
- DAGA LARABA: Me Ya Sa Waɗanda Suka Kammala Jami’a Ke Komawa Sana’ar Girke-Girke?
Saurari shirin NAjeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da hanyoyin kauce wa shiga rigima sakamakon rattaba hannu a takarda ko kuma yarje wa manhaja.
Domin saurari cikakken shirin latsa nan