✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: An Hana Ni Aure Saboda Ni Malamin Makaranta Ne

Yadda ake hana malaman makaranta da kuma dalilan matan da ke kyamar auren su

More Podcasts

Majalisar Dinkin Duniya ta ware kowace ranar 5 ga watan Oktoba a matsayin Ranar Malamai ta Duniya.

Sai dai bincike ya nuna cewa jama’a da dama na kallon aikin malunta a matsayin aikin na rashin galihu.

A cikin shirin Najeriya A Yau, mun zanta da wani malamin makaranta da aka hana shi aure saboda yana aikin koyarwa da kuma wata wadda ta ce ta fi karfin ta auri malamin makaranta.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan.