✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Oba na Benin ya ziyarci Buhari a Daura

Basaraken ya ziyarcin tsohon shugaban kasar a mahaifarsa da ke Daura.

Oba na Benin, Ewuare II, ya ziyarci tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a mahaifarsa da ke Daura, a Jihar Katsina.

Daga baya basaraken ya ziyarci mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar a fadarsa.

Buhari Salau, mai taimaka wa tsohon Shugaban Kasar ne ya wallafa hotunan a shafinsa na X.

Ga hotunan ziyarar a kasa: