✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Dalilan da mata ba sa kaunar junansu

Mata na yawan na yawan bugun kirji da cewa ciwon ’ya mace na ’ya mace ne; anya haka abin yake har zuci

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan.

Mata na yawan ambaton kansu da zumunci a tsakaninsu har sukan bugi kirji da cewa ‘ciwon ’ya mace na ’ya mace ne.’

Amma a zahiri, ko takarar siyasa mace ta tsaya, ’yan uwanta mata ke fara yakarta kafin maza?

Me ya sa kishi ya yi yawa a zukatan mata har ba sa iya bari mijinsu ya auro kawarsu ko wata su zama abokan zama? Ina ciwon ’yan macen?

Shin ko’ina haka abin yake, ko a Najeriya ne kadai?

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci ya rairayo manyan dalilan da mata ke yawan samun rashin jituwa a tsakaninsu.

A yi sauraro lafiya.