✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

DAGA LARABA: Rashin Jituwar Matar Gida Da Dangin Miji

Zaman doya da manja tsakanin matar gida da dangin mijinta

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan 

Sau da dama ana samun rashin jituwa tsakanin dangin miji da matar dan uwansu, a wadansu lokutan ma har ya kai ga ya shafi ’ya’yansu.

Daga ina matsalar take, sannan me ake yi ba daidai ba?

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki domin neman mafarin wannan fitina da kuma hanyoyin da za a bi domin warware ta.