More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Sau da dama ana samun rashin jituwa tsakanin dangin miji da matar dan uwansu, a wadansu lokutan ma har ya kai ga ya shafi ’ya’yansu.
Daga ina matsalar take, sannan me ake yi ba daidai ba?
- DAGA LARABA: Jikoki A Hannun Kakanni: Tausayi Ko Cutarwa?
- NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Za Su Mori Tsare-Tsaren Bayar Da Bashi
Mun tattauna da masu ruwa da tsaki domin neman mafarin wannan fitina da kuma hanyoyin da za a bi domin warware ta.