More Podcasts
Muhawarar ya kamata ko bai kamata mace ta riƙa yiwa mijin ta wanki ba, ya sa ana ta tada jijiyoyin wuya tsakanin maza da mata. Wasu na ganin daya daga cikin ayyukan mace shine wanke kayan mijinta da dai sauran aikace-aikacen gida domin ƙara danƙon soyayya da zamantakewa.
- NAJERIYA A YAU: Wane Ne Zai Zamo Sabon Shugaban Jam’iyyar APC?
- DAGA LARABA: Shin da gaske ana iya canza janareta ya koma amfani da gas?
To amma nauyin hakan ya rataya a wuyan namiji ne ko mace? Shirin Najeriya a Yau, ya yi nazari akan ko ya kamata mata su riƙa yiwa mazajen su wanki a matsayin wajibi ko kuma kyautatawa.
Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, a latsa nan