More Podcasts
’Yan kasa na kokawa kan yadda farashin komai ke hauhawa yayin da samun al’umma bai cika karuwa ba.
Ya riga ya zama al’ada da zarar farashin wani abu a Najeriya ya hau sama, ba lallai ya sauko kasa ba.
- DAGA LARABA: Ruwan Leda Na Neman Ya Gagari Talaka
- Alaƙar Da Ta Rage Tsakanin ECOWAS Da Kuma Nijar, Mali Da Burkina Faso
Shirin Najeriya a yau ya mayar da hankali kan sauyawar farashi a Najeriya da yadda za a dauki matakin dakatar da hakan.
Domin sauke shirin, latsa nan