Hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta ƙaru da kashi 33.88 a watan Oktoban 2024, adadin da ya nuna an samu ƙarin kashi 1.18 cikin ɗari…