✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Zaben Gwamnan Kano: Jam’iyyar NNPP na gaban APC da kuri’a 128,897

Bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 44 na zaben gwamnan Kano Jamiyyar APC tana da kuriu 890,705 yayin da Jamiyyar NNPP take da kuriu 1,019,602 .…

Bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 44 na zaben gwamnan Kano Jamiyyar APC tana da kuriu 890,705 yayin da Jamiyyar NNPP take da kuriu 1,019,602 . Hakan ya sa aka sami razarar kuriu 128,897.

Dikko Radda na APC ya lashe Zaben Gwamnan Katsina
A yanzu haka dai ana jiran karom bayani daga bakin Hukumar INEC.

Baturen zaben, Farfesa Ahmad Doko Ibrahim ya ce yana bukatar akalla awa biyu domin tattara bayanai musamman duba da kuri’un da suka lalace kafin ya sanar da sakamako.

Shin za a koma inconclusive ne? Farfesa ya ce a dawo da misalin karfe hudu na safiya domin sanar da sakamakon karshe.