✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Zabe

Wani Bakano ne ne za shi kada kuri’a ranar zabe, da zuwan sa sai ya mika katinsa aka tattance shi; ya koma gefe ya yi…

Wani Bakano ne ne za shi kada kuri’a ranar zabe, da zuwan sa sai ya mika katinsa aka tattance shi; ya koma gefe ya yi zugum. Jim kadan sai aka fara kada kuri’a, ya matsa ya karbi nasa takardun. Ya fara duba alamomin jam’iyyu, can sai ya ga wata jam’iyya mai alamar fartanya! Sai ya ce: “Alamar fartanya na nufin za mu kare a noma ke nan.” Can sai idonsa ya zo kan jam’iyya mai alamar kunne, sai ya yi murmushi ya ce: “Ashe dai za su tuna da mu. To nan naka dangwalawa ai.”

Daga Mukhtar Bala Bulama

%d bloggers like this: