✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yau za a gabatar da rahoton Ribadu ga Shugaba Jonathan

  Yau za a gabatar da rahoton Nuhu Ribadu kan kudin shigar da ake sace wa daga man fetur, ga Shugaba Jonathan Goodluck, inji mai…

 

Yau za a gabatar da rahoton Nuhu Ribadu kan kudin shigar da ake sace wa daga man fetur, ga Shugaba Jonathan Goodluck, inji mai magana da yawun Shugaban kasa.