✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yau ake daura auren Sadiya Gyale

A wannan Juma'a 5 ha watan Yuli, 2024 ne Sadiya Gyale za ta shige daga ciki.

Sadiya Gyale, tsohuwar tauraruwa a masana’ntar za a amarce.

A wannan Juma’a 5 ha watan Yuli, 2024 ne Sadiya Gyale za ta shige daga ciki.

Rahotanni sun bayyana cewa za a daura auren Sadiya Gyale ne  bayan Sallar Juma’a a Masallacin Sharada a Jihar Kano.

Daurin auren tana ma zuwa ne bayan tsawon lokaci ba tare da an ji duriyarta ba.