Allah Ya yi wa daya daga cikin ’ya’yan Sarkin Kano na 11, Muhammadu Sunusi I rasuwa.
Gidan rediyon Freedom da ke Kano ya ruwait rasuwar Hajiya Hadiza Sunusi waddda aka fi sani da Fualnin Gandu, ta daga daya daga cikin surukanta, Sa’adatu Baba Ahmad.
- Sauya tsarin Najeriya na da wuyan sha’ani —ACF
- Sauya tsarin Najeriya kadai ba zai wadatar ba —Jonathan
- Shari’ar batanci: An tsaurara tsaro gabanin yanke hukunci
Fulanin Gandu ta rasu ne ranar Alhamis 21 ga Janairu ana kuam sa ran yin jana’izarta a Kofar Kudu, Fadar Sarkin Kano da la’asar.
Fulanin Gandu ’yar uwa ce ga mahaifin tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.