✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan ta’adda sun hallaka ɗan shekara 53 a Katsina

A daren Asabar ’yan ta’adda suka kai harin inda suka kashe wani ɗan shekara 53 suka jikkata yara suka sace wasu da dama zuwa cikin…

’Yan bindigar daji sun kai mummunan hari garin Jibiya inda suka halaka wani mai shekaru 53.

A daren ranar Asabar ’yan ta’addan suka kai harin inda suka jikkata yara suka yi awon gaba da mutane da dama zuwa cikin jeji.

Akwai karin bayani nan gaba..