✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan fashi sun tilasta mutanen kauyen Kabaro yin hijira

Aika-aikar da wasu ’yan fashi da makami suka yi a kauyen Kabaro da ke Jihar Zamfara a makon jiya, inda suka kashe mutum 20 ta…

Aika-aikar da wasu ’yan fashi da makami suka yi a kauyen Kabaro da ke Jihar Zamfara a makon jiya, inda suka kashe mutum 20 ta hanyar yi musu yankan rago, na kokarin tilasta mazauna garin da dama yin hijira daga kauyen.