✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan bindiga sun kai hari Asibiti a Kaduna, sun sace ma’aikata

’Yan bindigar sun kai harin ne cikin dare.

Wasu ’yan bindiga a ranar Laraba sun kai hari babban Asibitin Idon da ke Karamar Hukumar Kajuru a jihar Kaduna.

Wata majiya da ta tabbatar da faruwar lamarin ta ce ’yan bindigar sun kai harin ne cikin dare.

Wakilinmu ya ruwaito cewa, ’yan bindigar sun yi awon gaba da wasu ma’aikatan asibitin biyu.

Karin bayani na nan tafe…

 

 

%d bloggers like this: