More Podcasts
Ana yawan cin karo da kayan abinci ko na sha marasa inganci, wadanda a ido za a ga kamar sun cika sharuddan sahihanci.
Hukumomi sun sha kama kwalaben kayan sha da ci na jabu da suke dauke da alamar inganaci.
Akwai masu kirkirar kayan jabu su kuma shigar da su kasuwanni.
- Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?
- DAGA LARABA: Da Gaske Shan Garin Kwaki Na Kashe Ido?
Shirin Najeriya a Yau na dauke da bayanin yadda za ku gane kayyakin da ba su da inganci a tashin farko.
Domin sauke shirin, latsa nan