✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda na rasa ‘ya’ya uku da mijina a aikin soja – Mahaifiyar Laftanar Kanar A H Ali

Ta ce mutuwarsa babban rashi ne a wajenta.

Hajiya Hassana Hasan a yanayi na kaduwa yayin tattaunawarta da Aminiya ta bayyana yadda ta ji a ranta dangane da labarin rasuwar ɗanta na karshe.

Ta ce mutuwarsa babban rashi ne a wajenta, domin shi ne wanda ke daukar dawainiyar rayuwarta.