✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda Kano ta yi cikar kwari yayin bikin ba Sarki sandar mulki

Ana ba da sandar ne ga Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano na 15 daga zuri’ar Fulani

Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya halarci Kano domin bikin ba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero sandar mulki a matsayin Sarki na 15 daga zuri’ar Fulani.

Kazalika, daga cikin tawagar manyan bakin da suka halarta akwai Shugaban Majalisar Dattija, Sanata Ahmed Lawan, Gwamnoni, Ministoci da ’yan majalisar tarayya

Ga wasu daga cikin hotunan manyan bakin da suke halarci bikin:

 

%d bloggers like this: