More Podcasts
An shafe tsawon wunin jiya Lahadi ana zaman jira da dakon isowar daliban Kuriga da gwamnatin jihar Kaduna ta ce an ceto.
Sai dai daga bisani, ba tare da wani cikakken bayani ba an umarci iyayen yaran su sake dawowa a yau Litinin domin karɓar ’ya’yan nasu.
- NAJERIYA A YAU: ‘Kimiyya Ake Buƙata A Fannin Shari’a Ba Ƙarin Albashin Alƙalai Ba’
- DAGA LARABA: Abin Da Ake Yi A Goman Tsakiyar Ramadan A Addini Da Al’ada
To amma me ya sa ba a miƙa yaran a ranar da aka ce an karɓo su ba? Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa gwamnatin ta ɗauki wannan mataki.
Domin sauke shirin, latsa nan