Da Aminiya ta samu labarin an saki wata mata saboda ta haifi ’ya’ya uku, sai wakilinmu ya garzaya asibitin Yusuf dantosho da ke Tudun Wada Kaduna, inda ya yi sa’ar haduwa da matar mai suna Zinab Sirajo don jin gaskiyar al’amarin.
‘Ya sake ni saboda na haifa masa ’yan uku’
Da Aminiya ta samu labarin an saki wata mata saboda ta haifi ’ya’ya uku, sai wakilinmu ya garzaya asibitin Yusuf dantosho da ke Tudun Wada…