✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilin dawowar hare-haren ’yan ta’adda a Arewa Maso Gabas

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ’yan ta'adda ke yunƙurin dawo da kai hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriya

More Podcasts

Murnar raguwar hare-haren ’yan ta’adda a yankin Arewa maso gabas na neman komawa ciki, saboda yadda a ’yan kwanakin nan ake samun munanan hare-hare a yankunan da baya ake ganin an ci ƙarfin ’yan ta’addan.

Shin ina gizo ke saka?

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ’yan ta’adda ke dawo da kai hare-hare a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Domin sauraren shirin, latsa nan