✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wasu matan Bosniya ya da kanwa sun hadu bayan rabuwarsu da shekara 72

Wasu ’yan uwan juna, mata ’yan asalin kasar Bosniya, wadanda suka rabu da juna shekaru 72 da suka gabata, sun sake haduwa a sanadiyyar Facebook,…

Wasu ’yan uwan juna, mata ’yan asalin kasar Bosniya, wadanda suka rabu da juna shekaru 72 da suka gabata, sun sake haduwa a sanadiyyar Facebook, duk da cewa tazarar inda suke zaune ba ta wuce kilomita 200 ba