✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Wanda aka sace a Legas ya samu kansa a Abuja

Wani matashi mai suna Muhammad Zainu Abdullahi mai shekara 27 da ke zaune a Unguwar Agege ya samu kansa a Abuja bayan da wadansu da…

Wani matashi mai suna Muhammad Zainu Abdullahi mai shekara 27 da ke zaune a Unguwar Agege ya samu kansa a Abuja bayan da wadansu da ake zargi matsafa ne suka sace a Legas.