✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Tsohuwar ’yar wasan Super Falcons ta koma namiji

Tsohuwar ’yar wasan kwallon kafa ta mata ta kasa watau Super Falcons mai suna Iyabo Abade wacce ta dade tana fama da lalurar mata-maza a…

Iyabo Abade a lokacin da take maceTsohuwar ’yar wasan kwallon kafa ta mata ta kasa watau Super Falcons mai suna Iyabo Abade wacce ta dade tana fama da lalurar mata-maza a yanzu ta samu nasarar komawa namiji bayan Likitoci a Amurka sun yi mata aiki.  Asali ma yanzu ta canza suna daga Iyabo Abade zuwa James Johnson. A shekarar 2004 ne aka fara yi mata aiki amma sai a bana ake sa ran kammalawa.  Iyabo (ko kuma James) ta samu zantawa da wasu ‘yan jaridu akan batutuwa da dama.