A karshen makon jiya ne aka samu labarin yadda wadansu kungiyoyin kwallon kafa hudu suka hada baki da alkalan wasa aka tashi wasa da ci 67-0 da kuma 79-0 a shiyyar Bauchi a gasar rukuni-rukunin ’yan dagaji (Amateur).
Su dai wasannin an yi su ne a tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Bubayero FC da ke Gombe da kuma ta Plateau FC Feeder Team da ke Jos, a yayin da kuma aka yi wasa na biyu a tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Akurba United FC da ke Nasarawa da kuma Police Machine da ke Adamawa. Wasannin sun gudana ne a shiyyar Bauchi.
Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: NFF ta dage kungiyoyin kwallon da suka hada baki aka tashi 67-0 da 79-0 a shiyyar Bauchi
A karshen makon jiya ne aka samu labarin yadda wadansu kungiyoyin kwallon kafa hudu suka hada baki da alkalan wasa aka tashi wasa da ci…
