Abu na farko da ya zama dole shi ne, samuwar wayar salular da za a bugo wayar daga gare ta, wato Mobile Station. Mobile Station, a tsarin sadarwa ta wayar iska, ita ce wayarka ta salula, wacce aka kera a bisa amintattun ka’idojin sadarwa ta wayar salula ta duniya, mai dauke da lambobi guda goma sha hudu, a rukunin lambobi uku, kuma ake kira International Mobile Ekuipment Identity (IMEI).
Tsarin sadarwar wayar iska (Wireless Communication) (3)
Abu na farko da ya zama dole shi ne, samuwar wayar salular da za a bugo wayar daga gare ta, wato Mobile Station. Mobile Station,…
