A yau ne Bola Ahmed Tinubu tare da rakiyar Bisi Akande suka sake ziyar Fadar Gwamnatin Tarayya domin sake ganawa da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Ku kalli bidiyon shigowar Tinubu.
Tinubu ya sake ganawa da Buhari (bidiyo)
A yau ne Bola Ahmed Tinubu tare da rakiyar Bisi Akande suka sake ziyar Fadar Gwamnatin Tarayya domin sake ganawa da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.…
