✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Baban Sumayya A ‘Labarina’

A cewar jarumin rawar da ya taka a shirin na shafar rayuwar matasa kai-tsaye.

Abubakar Waziri Bado wanda ake kira da Rabe a cikin shirin ‘Labarina’ ya bayyana yadda rawar da ya taka a fim din ke shafar rayuwarsa.

Jarumin ya ba da labarin yadda ya shiga harkar fim, gwagwarmayar da ya sha a Kannywood da kuma gudunmawar da yake bayarwa a masana’antar.

A wannan bidiyon, ya bayyana yadda yake ji a ransa, duk lokacin da ya zauna ya kalli shirin ‘Labarina’ saboda irin rawar da ya taka a ciki.