✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Abubakar Isah Dandago (Al-Yamalash)

Al-Yamalash shi ne ya kirkiri kalmar 'an nana wa Onana'.

Al-Yamalash fitaccen mai sharhin wasan kwallon kafa, shi ne mutumin da ya fito da kalmar ‘an nana wa Onana’.

Wannan hirar, Al-Yamalash, wanda dan jarida ne, ya yi warwara kan sharhin kwallon kafa da ma kalubalen da yake fuskanta a harkar