✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Tattaunawa muka yi da Izala a Makka ba sulhu ba – Sheikh dahiru Bauchi

Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya musanta labarin da ake yayatawa cewa ’yan darika da ’yan Izala sun yi sulhu sun…

Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya musanta labarin da ake yayatawa cewa ’yan darika da ’yan Izala sun yi sulhu sun hade waje daya a Makka lokacin aikin Hajjin bana a kasar Saudiyya.