Shugabannin NNPP da APC sun sanya hannu kan yarjejeniyar tabbatar da zaman lafiya a lokacin da bayan yanke hukuncin Kotun Ƙoli kan zaɓen gwamnan Kano