Buhari ya gana da Emefiele da Malami don tattauna matakin da ya kamata su dauka bayan hukuncin da kotun kolin ta zartar.