Za mu ƙaddamar da hari kan jiragen yaƙi da kuma jiragen dakon kayan Amurka da ke zirga-zirga a Tekun Bahar Rum.