Mutumin ya bayyana yadda matarsa tasa take yawan lakada masa duka a kan abin da bai taka kara ya karya ba.