Dalibai takwas da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su daga Jami'ar Tarayya ta Lafia da ke Jihar Nasarawa sun kubuta.