✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Ake Rubutun “Project” A Manyan Makarantu

Cikakken bayani kan ainihin abubuwan da ake bukata wajen rubuta project a manyan makararantu

More Podcasts

Rubutun kundin kammala karatu da ake kira da “project” daya ne daga cikin abin da ke dagula lissafin dalibai a makarantun gaba da sakadare. 

Mene ne ainihin abin da ake bukata a “project”?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe cikakken bayani kan abin da ake bukata a rubutun Project.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.