Jirgin dauke da sahun farko na maniyyata 378 daga Jihar Borno ya tashi daga filin jirgi na Maiduguri zuwa birnin Madina na kasar Saudiyya.