✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Tabarar Abban-titi

Rubabben Abban-titi dai kowane mai koyon watsattsake da buda wagagen littattafai a wannan farfajiya ta Dodorido da ke cikin Amintattar jaridar kasar Haurobiya, yana da…

Rubabben Abban-titi dai kowane mai koyon watsattsake da buda wagagen littattafai a wannan farfajiya ta Dodorido da ke cikin Amintattar jaridar kasar Haurobiya, yana da masaniyar cewa shi ne bututun batutuwan shugaba Jatau Mai-sa-in-sa da Haurobiyawa.