✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

SSS sun bankado shirin kai wa Janar Babangida da Dasuki hari

Hukumar Tsaron kasa (SSS) ta ce wata kungiyar ’yan ta’adda ta kasar Iran da ke aiki da wani dan Najeriya ta shirya kai hari don…

Hukumar Tsaron kasa (SSS) ta ce wata kungiyar ’yan ta’adda ta kasar Iran da ke aiki da wani dan Najeriya ta shirya kai hari don halaka tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida da Sarkin Musulmi na 18 Alhaji Ibrahim Dasuki da kuma wasu cibiyoyin Amurka da Isra’ila