✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaban Afirka ta Kudu ya yi murabus

Shugaban Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya ce ya yi murabus daga mulkin kasar bayan matsin lamba da jam’iyyarsa ta masa. Shugaba Jacob Zuma, yana…

Shugaban Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya ce ya yi murabus daga mulkin kasar bayan matsin lamba da jam’iyyarsa ta masa.

Shugaba Jacob Zuma, yana fuskantar zarge-zargen cin hanci wanda hakan ya san jam’iyyarsa ta ANC ta juya masa baya.

Tun watan Disambar bara suke matsa masa da ya yi murabus amma ya qi amincewa wanda hakan ya jefa kasar cikin rudani da rashin tabbas.