More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Masana da mahukunta sun sha bayar da Shawarwari kan yadda za a magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban.
Sai ga shi Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce shi dai gwmnatinsa ba za ta karbi tubar ’yan bindiga ba, kashe su za ta yi, domin a wurinta, dan bindigar da aka kashe kawai shi ne kawai ya tuba.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da fashin bakin masana da ra’ayoyin ’yan Jihar Kaduna a kan wannan batu.
A yi sauraro lafiya