✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sai malamai sun shigo a gyara harkar fim din Hausa – Sef Jamil

Shugaban Kamfanin Islamic Film Empire, Sufyan Lawal Kabo, ya ce muddin ana so a tsaftace harkar fim, to dole sai gwamnati da malaman addini sun…

Shugaban Kamfanin Islamic Film Empire, Sufyan Lawal Kabo, ya ce muddin ana so a tsaftace harkar fim, to dole sai gwamnati da malaman addini sun shigo cikin harkar.

A cikin wannan bidiyon, Sufyan, wanda aka fi sani da Sef Jamil, ya yi cikakken bayanin abubuwan da masana’antar fim din Hausa take bukata domin yin gogayya da takwarorinta.