✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rikicin PDP: Kotu ta hana tsige Damagum

Kotun da ke zamanta a Abuja ba da wannan umarnin ga Kwamitin Zartarwata (NEC) da Kwamitin Gudanarwa (NEC) na Jam'iyyar wannan umarnin.

Babbar Kotun Tarayya ta hana Jam’iyyar PDP tsige Umar Damagun daga kujerarsa na Muƙaddashin Shugaban Jam’iyyar na Ƙasa.

Mai Shari’a Peter Lifu na kotun da ke zamanta a Abuja, ya kuma ba da wannan umarnin ga Kwamitin Zartarwata (NEC) da Kwamitin Gudanarwa (NEC) na Jam’iyyar wannan umarnin.

Kotun ta ba da umarnin ne a shari’ar da wasu mambobin jam’iyyar suka shigar.

Umar Maina da Zanna Gaddama sun shigar da ƙarar ne saboda ba zargin ba daidai da aka yi musu.