✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Real Madrid ta sallami kocinta

Kungiyar Real Madrid ta Spain ta sallami kocinta Julen Lapetegui bayan Barcelona ta lallasa ta ci Biyar da daya. Kungiyar ta tabbatar da sallamarsa ne…

Kungiyar Real Madrid ta Spain ta sallami kocinta Julen Lapetegui bayan Barcelona ta lallasa ta ci Biyar da daya.

Kungiyar ta tabbatar da sallamarsa ne yanzu, sannan kuma ana ci gaba da rade-radin cewa tsohon kocin Chelsea Antonio Conte ne zai maye gurbinsa.